4.5
330 review
1.25 MB
Everyone
Content rating
137.9K
Downloads
FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screenshot 1 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screenshot 2 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screenshot 3

About this product

Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.

Rating and review

4.5
330 ratings
5
4
3
2
1

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI description

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
↓ Read more