LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA APK

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA screenshot 1LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA screenshot 2LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA screenshot 3
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0 apk, update on 2016-10-15
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA APK reviews


Login to post your reviews
Sanusi M. Ladan Kebbe review Sanusi M. Ladan Kebbe
The App is really good. May Allah reward the developers
ibrahim abdullahi review ibrahim abdullahi
Gaskiya app din nan nada kyau matuka...Allah ya saka wa wayanda sukayi app dinnan da alheri
Ismail Auwal review Ismail Auwal
Very well and good app
Muhammad kabir review Muhammad kabir
Allah ya qara basira
Bahauddeen Salisu review Bahauddeen Salisu
A very good App
Habu Yawale review Habu Yawale
Jazakumullahu khairan.
Ibrahim turaki review Ibrahim turaki
This app is helpful
hauwa abdul review hauwa abdul
I liked it
Adamu U Alasan review Adamu U Alasan
Tnx
fatima muhd review fatima muhd
Alhamdulillah
A Google user review A Google user
You have done a very very great work! Keep it up to help Hausa version of every aspect in human learning
A Google user review A Google user
Shukuranlakum,Allah yasaka da alkhairi.
usman mustapha review usman mustapha
Allah ya sake da alheri
Harisu Adamu review Harisu Adamu
MashaAllah
jibril adam review jibril adam
Jazakumullah