0.0
0 review
1.17 MB
Everyone
Content rating
49.4K
Downloads
FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI screenshot 1 FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI screenshot 2 FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI screenshot 3

About this product

Wannan app fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.

FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI description

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
↓ Read more