Sheikh Isah Ali Pantami Mastaloli 50 Akan Haihuwa description
App din yana tare da audio wadda mai amfani zai iya sauraro offline akan mastaloli 50 da Sheikh Isah Ali Pantami ya yi bayani akai tun daga yadda ake samun haihuwa zuwa radin suna da kuma hakkokin da wadda aka haifa yake akan mahaifan sa, Aallah yasa mu dace SafnasApps.