0.0
0 review
45.32 MB
Everyone
Content rating
75K
Downloads
Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 1 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 2 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 3 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 4 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 5 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 6 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 7 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 8 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 9 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 10 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 11 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 12 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 13 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 14 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 15 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 16 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 17 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 18 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 19 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 20 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 screenshot 21

About this product

Saurari Hadisin Arba'una Hadith Annawawi na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Nigeria.

Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 description

Assalamu Alaikum warahmatullah ya 'yanuwa Musulmi.

Wannan Application ne musamman ga 'yanuwa Musulmi Hausawa domin sauraron Tafsirin littafin Arba'una Hadith na Annawawi. Me Fassarar Shine Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano Nigeria.

-------------------------------------------------------------------------------
40 - Hadith Arbauna Annawawi Collection in Hausa Language is here.
Wannan App din baya bukatar Internet Connection. Yana aiki ba tare da Wifi ko data plan ba. Perfectly Offline.

Wannan App na dauke da Hadith ( 1 - 20 ) domin samun sauran hadisan da sautin mallam Ja'afar Mahmud duba cikin wannan App din akwai download button.

Idan kana da wannan App din na malam jafar to a koda yaushe zaka iya budewa kaji karatun wannan Littafi bate da bukatar Internet ba.

Idan kana da bukatar wadansu Karatuttukan shek Ja'afar Mahmud to ka rubutasu a cikin review dinka na wannan App din.

Idan kaji dadin wannan App din to kayi rating dinsa tauraro biyar domin ya shahara a wannan store.

Idan kana da wata shawara ko ra'ayi, zaka iya samun developer na wannan App din tayin amfani da email din developer.

Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.
↓ Read more