0.0
0 review
126.77 MB
Everyone
Content rating
1K
Downloads
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 1 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 2 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 3 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 4 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 5 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 6 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 7 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshot 8

About this product

Al-ƙur'ani Mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa description

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa

Designed and developed by: https://smartech.online
↓ Read more