Umar m shariff 2019 description
Sabon album din umar m sharif na 20 19 mai su na qawaye wanda ke dauke da wakoki masu matukar dadi ga masu sauraro mun kawo muku su ne a cikin application domin saukaka muku wajen jin dadin sauraron su a sha sauraro lafiya