Hausa Films description
Samu sabbin fina finan hausa da kuma wakokins hausa bidiyo da zarar sun fito , za ku samu ko wane irin film ko bidiyon waka a ranr da ta fito a cikin wannan Application din.
Za ku iya ziyartar shafin mu www.arewacademy.com.ng domin nishadan tuwa Mungode.