Arewa Comedian's description
Domin kallon comedies na Madagwal, da su bosho da sauran comedians na arewa, dariya har cikinku ya kulle, mun tattaro muku su mun sanya a cikin wannan Application din. Sannan kuma za ku samu sabbin comedies da zarar an yi su duk a cikin application din mu.