0.0
0 review
49.34 MB
Everyone
Content rating
156
Downloads
Ahalary - Sheikh Abubakar Gumi screenshot 1 Ahalary - Sheikh Abubakar Gumi screenshot 2 Ahalary - Sheikh Abubakar Gumi screenshot 3

About this product

Fassarar Ahalary na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Rahimahullah)

Ahalary - Sheikh Abubakar Gumi description

Wannan Fassarar Littafin Ahalari ne da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin rayuwarsa.

Wannan Manhajar Wayar Android ne da ke ba mutum damar sauraron wadannan karatuttuka ba tare da yayi amfani da sahar Internet ba.

Hajiyar Rukayya Idris Sulaiman ita ce ta dauki nauyi yinsa. Muna Addu'a Allah Ya saka mata da Alkairi ya jikan iyayenta ya shiryar mata da zuriyarta, ya karawa dukiyarta Albarka Amin.
↓ Read more

Version lists