0.0
0 review
16.31 MB
Everyone
Content rating
29
Downloads
Wakokin Dandali screenshot 1 Wakokin Dandali screenshot 2 Wakokin Dandali screenshot 3 Wakokin Dandali screenshot 4 Wakokin Dandali screenshot 5 Wakokin Dandali screenshot 6 Wakokin Dandali screenshot 7 Wakokin Dandali screenshot 8 Wakokin Dandali screenshot 9 Wakokin Dandali screenshot 10 Wakokin Dandali screenshot 11 Wakokin Dandali screenshot 12 Wakokin Dandali screenshot 13 Wakokin Dandali screenshot 14 Wakokin Dandali screenshot 15

About this product

Jerin Wakokin Dandali Na Yan Mata Da Samari Sabbin Fita MP3

Wakokin Dandali description

Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma kayatar da masoya wanda ya kunshi wakoki daban daban na gada.

Menene Dandali
Dandali dai waje ne da ake gada wato wake-wake na gargajiya kuma ana yinsa ne da daddare ga wasu daga cikin wakokin kamar haka, TAMA YARA TAMA GALADIMA WASA BA FADA BA ARERERE NI NAWA DAN MADINKI YA DINKE NI GABA DINKI BAYA DINKI GADON GIDAN SU NE BULALA DARI DA HAMSIN TA SHAFE NI GABA TSUNDUM BAYA TSUNDUM A ALJANNAH.

To ya abun yake wannan itace tambayar da mukewa me karatu shin haryanzu ana yada irin wadannan al'adu shin matasa sun san su kuwa.

Akwai wakoki masu yawa na mawakan dandali daban-daban na zamani wanda zasu matukar burgeku cikin wannan manhaja.

Kada ku manta ku turawa yan uwa da abokan arziki don suma su nishadantu da wadannnan zafafan wakoki na dandalin hausa.
↓ Read more