0.0
0 review
50.84 MB
Rated for 3+
Content rating
160.7K
Downloads
Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 1 Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 2 Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 3 Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 4 Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 5 Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 6 Tsofaffin Wakokin Hausa screenshot 7

About this product

Saurari dadadan wakokin Hausa na Da.

Tsofaffin Wakokin Hausa description

Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi. Wakokin cikin app din nan sun hada da:
>Gobe Da Nisa
>Gajala
>Mai Keke -Ahmed S Nuhu
>Katanga
>Sakata
>Sanafahna
>Ukuba
>Wasila
>Jarumai
>Adamsy Yaro
>Aloko
>Aya Aya Mai Nono
>Ban Da Komai
>Cakalubaye
>Gyale
>Hujja
>Mujadala 1
>Ranar Murna
>Zabbari
>Zarafi
>Kwan Kwan (Zarge)
>Biki Buduri
Da dai sauransu.

dan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more