4.2
33 review
23.71 MB
Everyone
Content rating
23K
Downloads
Tatsuniyoyin Hausa screenshot 1 Tatsuniyoyin Hausa screenshot 2 Tatsuniyoyin Hausa screenshot 3 Tatsuniyoyin Hausa screenshot 4 Tatsuniyoyin Hausa screenshot 5

About this product

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

Rating and review

4.2
33 ratings
5
4
3
2
1

Tatsuniyoyin Hausa description

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.

Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya
*Tatsuniyar gizo da koki
*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.

Mungode!!
↓ Read more