0.0
0 review
1.72 MB
Everyone
Content rating
37.4K
Downloads
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 1 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 2 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 3 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 4 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 5 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 6 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 7 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screenshot 8

About this product

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa description

* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
↓ Read more