4.5
46 review
25.59 MB
Teen
Content rating
12.3K
Downloads
Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi screenshot 1 Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi screenshot 2 Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi screenshot 3

About this product

Wannan manhajace ta karatun Ahalari da Malam yayi lokacin rayuwarsa

Rating and review

4.5
46 ratings
5
4
3
2
1

Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi description

Karatun littafin Akhdari (Ahalary) da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin ya raye (Allah Ya gafarta masa).

Littafin Ahalari Littafi n Fikihu ne da yake karantar da mutane Ibada akan Mazhabar Malikiyya a mataki na karami, wanda ya kunshi tun daga tsarki har zuwa Kabli da Ba'adi a cikin Sallah.

Malam Abubakar Mahmud Gumi, tsohon Alkalin Alkalai ne a yankin Arewacin Najeriya. Mai bayar da fatawa na Kasa, Mai Fassarar Alkur'ani mai girma a cikin harshen Hausa da Larabci.
↓ Read more

Version lists